Farashin Kayan Abinci A Kasuwannin Jihar Katsina yayi tashin gwauron zabi
A wannan makon farashin kayan abinci a kasuwanin jihar Katsina na cigaba da yin tashin gwauron zabi wanda hakan ke kara jefa al’umma cikin yunwa da tsadar rayuwa.
Kasuwar garin Charanci, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara – 58,000_59,000
2- Buhun Dawa – 45,000 _ 48,000 fara – 44,000
3- Buhun Gero – 48,000 – 54,000
4- Buhun Wake – 81,000 _ 82,000
5- Buhun waken suya – 50,000 _ 52,000
6- Buhun Gyada tsaba – 82,000 _ 84,000 mai bawo – 24,000 _ 26,000
7- Buhun Shinkafa tsaba – 100,010
8- Buhun Aya manya – 45,000 kanana – 40,000
Kasuwar garin Dutsi , ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara – 55,000 ja – 56,500
2- Buhun Dawa ‘yar kudu – 48,000 mori – 48,000 ta gida 42,000 farfara – 42,000
3- Buhun Gero – 48,000
4- Buhun Alabo – 32,000
5- Buhun Gyadar kulli – 62,000 kwankwasa – 27,000
6- Buhun Shinkafa ‘yar gona – 82,000
7- Buhun Kalwa – 46,000
8- Buhun Citta – 10,010
9- Buhun Tattasai kauda – 43,000
10- Kwandon Tumatur kauda – 45,000
11- Buhun Barkono – 38,000
12- Buhun kanwa – 14,000
Kasuwar garin Dandume, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara fara – 55,000 Ja – 56,000
2- Buhun Dawa – 46,000
3- Buhun Gero – 51,000
4- Buhun Dauro – 50,000
5- Buhun Gyada ja – 90,000 Mai bawo – 25,000
6- Buhun Shinkafa tsaba – 100,003 shanshera – 43,000 ta tuwo – 100,010
7- Buhun Wake – 80,000 ja – 100,000
8- Buhun waken suya – 51,000
9- Buhun Dankali – 13,500
10- Buhun Barkono – 29,000
11- Buhun Tarugu – 20,000 solo – 10,000
12- Buhun Kubewa busassa – 35,000
13- Buhun Albasa – 90,000
14- Buhun Alkama – 52,000
15- Buhun Dabino – 142,000
Kasuwar garin Danja, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara fara – 54,500 ja, 54,500 _ 55,000
2- Buhun Dawa – 46,000 Fara – 47,000
3- Buhun Gero – 50,000 Dauro – 51,000
4- Buhun Shinkafa – 100,008 shenshera – 41,500 ta tuwo – 100,000
5- Buhun Gyada – 100,007 ja Mai zabuwa – 100,003
6- Buhun Wake manya – 79,000 kanana – 75,000
7- Buhun Waken suya – 49,000
9- Buhun Tattasai solo – 15,000
10- Buhun Tarugu – 40,000
11- Buhun Taki kamfa – 35,500 yuriya – 26,500 Mai gilas – 26,000
Kasuwar garin ‘Yantumaki a karamar hukumar Danmusa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara – 56,000
2- Buhun Dawa – 44,000
3- Buhun Gero – 49,000
4- Buhun Dauro – 49,000
5- Buhun Gyada mai bawo – 24,000 tsaba – 76,000
6- Buhun Shinkafa tsaba – 95,000 shanshera – 40,000
7- Buhun Wake – 74,000
8- Buhun waken suya – 50,000
9- Buhun Ridi – 132,000
10- Buhun Alkama – 52,000
11- Buhun Kalwa – 44,000
12- Buhun Tattasai solo – 13,000 babban buhu – 17,000
13- Buhun Tarugu – 16,000
14- Kwandon Tumatur – 3,500
Kasuwar garin Rimaye a karamar hukumar Kankiya,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara – 52,000
2- Buhun Dawa – ja – 44,000 Fara – 44,000
3- Buhun Gero – 42,000
4- Buhun Dauro – 46,000
5- Buhun Shinkafa – 100,000 Shanshera – 38,000
6- Buhun Gyada – 100,004 Mai bawo – 28,000
7- Buhun Dabino – 130,000
8- Buhun wake – 72,000
9- Buhun waken suya – 50,00
10- Buhun Dankali – 18,000
11- Buhun Tattasai kauda – 82,000
12- Buhun Tarugu solo – 8,000
13- Kwando Tumatur kauda – 72,000
14- Albasa lawashi – 3,000
15- Buhun Ridi – 160,000
Kasuwar garin Mai’adua,ga yadda farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara – 59,000
2- Buhun Dawa ‘yar kudu – 51,000
3- Buhun Gero – 52,000
4- Buhun Alabo – 42,000
5- Buhun Shinkafa – 100,005
6- Buhun Gyada tsaba kwankwasa – 32,000
7- Buhun Wake – 86,000
8- Buhun Waken Suya – 55,000
9- Buhun Alkama – 58,000
10- Buhun Aya kanana – 32,000 Ayar giwa – 40,000
11- Buhun Garin kwaki – 32,000 ja – 28,000
12 Buhun Tattasai danye – 33,000
13- Buhun Tarugu ja – 30,000 kore – 40,000
14- kwandon Tumatur – 4,000
15- Buhun Albasa – 50,000
16- Buhun Dankali – 27,000 _ 30,000
17- Buhun Makani – 32,000
18- Buhun Rogo – 20,000
19- Buhun Lemun tsami – 50,000
Daga Aysha Abubakar Danmusa.