Labarai
-
Abba hikima yayi martani akan murabus din Sheikh Daurawa
Fitaccen lauya nan barista abba hikima yayi martani akan saukar mukamin da sheikh Aminu Ibrahim daurawa Kano yayi a yau…
Read More » -
Na sauka daga muƙamin hisbah – Sheikh Aminu Daurawa
Bayan irin abubuwan da suke faruwa akan irin ayyukan da hukumar hisbah take karkarshin kwamanda Sheikh Aminu Ibrahim daurawa na…
Read More » -
True Life story: Labarin Hakuri Ga samun Soyayyar Gaskiya
Ɗan sandan Maheed Muazu Bauchi ya rubuta a shafinsa na X wanda aka fi sani Twitter Yana cewa “Shekaru 8…
Read More » -
Magana sabuwa: Akwai Kurakurai A Ayyukan Hukumar Hisbah – Abba Kabir Yusuf
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf, ya gargadi Hukumar Hisbah ta jihar da ta rika taka-tsan-tsan wajen kiyaye hakkin dan Adam…
Read More » -
Za’a shawo kan matsalar Man fetur A Nijeriya nan da shekara 10 – NNPC
A wani alkawari na magance matsalar karancin man fetur, kamfanin na NNPC ya tabbatar da cewa za a shawo kan…
Read More » -
Jami’an KSCWC sun hallaka ‘yan bindiga 5 a garin Wagini dake ƙaramar hukumar Batsari a jihar Katsina
Rahotanni daga garin Wagini a jihar Katsina sun tabbatar da cewa jami’an tsaron al’umma ƴan-sakai “Katsina Community Watch Corps” na…
Read More » -
Sheikh Pantami ya gwangwaje dalibar da ta lashe gasar musabaƙa da kyautar mota da tallafin karatu
Tsohon Ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Pantami ya gwangwaje dalibar da ta yi nasara a gasar musabaka ta duniya da…
Read More » -
Ƴan bindiga sun kai hari a wurma sun ƙona gidadje, asibiti da ofishin yan sanda da sace mutum 12
A Ranar Litinin din da ta gabata, bayan Sallar Magriba, gungun ‘yan bindiga akan babura suka afka cikin garin Wurma,…
Read More » -
Sautin Murya : Martanin mahaifiyar Murja kunya ƴar tiktok
Bayan kamun da hukumar hisbah tayi wa fitacciyar yar Tiktok Murjanatu Ibrahim kunya wanda a kafar tiktok ke amfani da…
Read More » -
Masu gidajen burodi sun fara yajin aiki a Nijeriya
Ƙungiyar masu gidajen burodi ta Najeriya (AMBCN) ta ce ta dakatar da duk wasu ayyukanta daga yau 27 ga watan…
Read More »









