Labarai
-
Gara na mutu da wannan rayuwar matsi da muke ciki
Tsadar rayuwa na ci gaba da tilastawa ‘yan Najeriya shiga yanayin da ba su taba tunani ba, inda yanzu suke…
Read More » -
An Gwabza Ƙazamin Faɗa Tsakanin Ɓangarorin Ƴan Bindiga Biyu A JIhar Zamfara
Ƴan Ta’adda Da dama sun mutu a wani kazamar fada Da ya barke tsakaninsu a kauyen Hayin Alhaji da Dajin…
Read More » -
Legas : Mutane 7 sun rasu A Turereniyar Sayen Shinkafar Kwastam
Mutane bakwai, ciki har da mace mai juna biyu sun rasu a yayin turereniyar sayen shinkafar da Hukumar Kwastam ta…
Read More » -
Kishin bil adama :Sojan amerika ya kunna wa kansa wuta akan kisan kiyashi da a ke yi wa falsɗinawa
Akan irin rikici da ake a tsakanin isra’ila da Falasdinawa a gaza wanda ake musu kisan kiyashi wani jami’in tsaro…
Read More » -
Najeriya a damalmalalle ta ke, ta na buƙatar ƙaƙƙarfan garambawul – Ango Abdullahi
Shugaban Ƙungiyar Dattawan Arewa, Ango Abdullahi, ya bayyana cewa tsarin da Najeriya ke a kai yanzu ya hargitse, kuma a…
Read More » -
Zaman lafiya ya dawo a kananan hukumomi 13 na jihar Katsina – Gwamnati
Mataimakin Gwamnan jihar Katsina Alhaji Faruq Lawan Jobe, ya ce gwamnatin jiha ta yi kokari ta maido da zaman lafiya…
Read More » -
Ceto Kasa: Lokaci ya yi da za a koma a sake tsari, shugabanni sun gaza a Najeriya -Kungiyar Dattawan Arewa
Kungiyar Dattawan Arewa NEF, ta bayyana cewa lokaci ya yi da za a koma kan teburin dubi domin ceto Najeriya.…
Read More » -
Madallah : Ana cigaba da samun saukin farashin abinci a wasu kasuwanni
Alhamdullahi komai yayi tsanani maganinsa Allah irin yadda anka sha tashin gwauron zabi na farashin abinci muna kawo muku rahoto…
Read More » -
Gwamnatin sojin Nijar ta karya farashin shinkafa Akan Ramadan
Gwamnatin Soji mai mulki a Jamhuriyyar Nijar, ta karya farashin shinkafa da ta yi tashin gwauron zabi a watanni baya…
Read More » -
Lauyoyin Murja kunya Sun Yi Barazanar Maka Gwamnatin Kano A Kotu
Lauyoyin da ke kare fitacciyar jarumar TikTok din nan, Murja Ibrahim Kunya, sun ba Gwamnatin Jihar Kano wa’adin awanni 24…
Read More »









