Labarai
-
Asiwaju Ana Yunwa: Kabiru Gombe Ya Aikawa Shugaban kasa Muhimmin Sako Wajen Karatu
Sheikh Kabir Muhammad Haruna Gombe ya yi kira ga gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta duba halin da mafi yawan mutane…
Read More » -
Tsananin Rayuwa: Dan Agaji ya tsinci kuɗi kimanin naira miliyan 100 ya baiwa mai abu, kayansa
Allahu Akbar duk tsananin yunwa da talauci da rayuwa da ake ciki na Allah basa ƙarewa a koda yaushe inda…
Read More » -
Na gamsu da alkiblar gwamnatin Tinubu da Shettima – Buhari
Duk da irin matsalar tattalin arziki da Nijeriya ke ciki da ma matsalar tsadar rayuwa da ake fama da ita…
Read More » -
Shugabancin Tinubu ba sa’a ba ce, mu’ijiza ce daga Allah – Shettima
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bayyana cewa samuwar Bola Tinubu a matsayin shugaban Najeriya, ba sa’a ko gam-da-katar ba…
Read More » -
Mr Ibu’: Fitaccen ɗan wasan barkwanci na Nijeriya John Okafor ya rasu
Fitaccen ɗan wasan barkwanci na Nijeriya John Okafor, wanda aka fi sani da Mr Ibu, ya mutu yana da shekaru…
Read More » -
Ƙaramin yaro mai shekaru 13 a Jibia ya haddace Al-Qur’ani Maigirma
Wani Yaro mai shekaru 13 a Duniya dake zaune a ƙaramar hukumar Jibia, ya haddace Al-Qur’ani Maigirma a cikin Ɗalibai…
Read More » -
Zanga-zanga ta ɓarke a garin Birci kan yawaitar hare-haren ‘Yanbindiga a sassan Kurfi
Zanga Zanga ta ɓarke a garin Birchi bayan harin da Yan Bindiga suka Kai cikin dare a garin Wurma a…
Read More » -
Murja kunya ta maka hukumar hisbah kano kotu
Afrika Najeriya Nijar Yankin – Hausawa Turai Asiya Duniya Koma shafin farko / Najeriya LABARIN AMINIYA Murja Ta Kai Ƙarar Hisbah…
Read More » -
Ja’afar Ja’afar yayiwa Gwamnan Kano martani mai zafi akan murabus ɗin Sheikh Daurawa
Babban editan jaridar daily Nigerian hausa Ja’afar Ja’afar ya yi martani mai zafi wanda duk yake son gaskiya ita ce…
Read More » -
Dr. Sani umar R/lemo ya magantu akan murabus din sheikh daurawa
A safiyar yau ne ash-sheeikh Aminu Ibrahim daurawa wanda shine kwamandan hisbah na jihar kano amma mai murabus ya fadi…
Read More »









