Labarai
-
Hukumar Anti-Corruption ta Kano ba ta da ikon bincikar Ganduje – Babbar Kotun Tarayya
Babbar Kotun Tarayya d ake jihar Kano ta yanke hukuncin cewa hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Kano…
Read More » -
Jama’ar garin ƴargoje sun tare babban titi suna zanga-zanga rashin tsaro a jihar Katsina
Wannan tare hanya domin nuna rashin tsaro da ake fama da rashin tsaro domin nuna fushin su ba sabon abu…
Read More » -
Haramun ne biyan kuɗi don gyara na’uran tiransifoma idan ya lalace, hakkin Kamfani ne – Hukumar raba wuta, DisCos
Kamfanin raba wutar lantarki DisCo dake Jos a jihar Filato sun yi kira ga kwastamominsu dake jihar Gombe da su…
Read More » -
Tsada Rayuwa: Gwamnatin tarayya zata tabawa ƴan Nijeriya hatsi domin rage raɗadi
Gwamnatin Nijeriya za ta soma raba wa ƴan ƙasar hatsi a wannan mako kamar yadda Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya…
Read More » -
Matsin Rayuwa : Garin kwaki na neman gagarar talakawa da ake yi domin su
Farashin garin kwaki ya ƙaru da kashi 50 bisa 100 a garin Enugu, jihar da ake sarrafa shi haiƙan, kuma…
Read More » -
Farashin Abinci yayi tashin gwauron zabi a wasu kasuwannin arewancin Nijeriya
A can baya an alakanta tashin gwauron zabi da abubuwan suke a Nijeriya akan dala wanda a yanzu yanzu dala…
Read More » -
Yanzu- Yanzu : Sheikh Daurawa ya dawo mukaminsa na Hisbah
Bayan wata ganawa da akayi tsakanin gwamnan Kano da kuma zauren hadin kan malaman jihar karshe an cimma matsayar sheik…
Read More » -
Ramadan: Azumin bana zai zo wa ƴan Nijeriya da tsanani -Shettima
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya ce gwamnatin tarayya na sane da cewa azumin watan Ramadan mai gabatowa zai zo…
Read More » -
A karon farko, Saudiya ta tabbatar da limaman harami na din-din-din guda 7
A Karon farko, Babbar Ma’aikatar Kula da harkokin Kan Addini ta Saudi Arebiya ta tabbatar da limamai na din-din-din guda…
Read More » -
Faransa ta halasta zubar da ciki
Faransa na shirin zama kasa ta farko da ta fito karara ta sanya dokar zubar da ciki a cikin kundin…
Read More »








