Labarai

A karon farko, Saudiya ta tabbatar da limaman harami na din-din-din guda 7

Advertisment

A Karon farko, Babbar Ma’aikatar Kula da harkokin Kan Addini ta Saudi Arebiya ta tabbatar da limamai na din-din-din guda bakwai a Masallacin Harami na Makka, inda kuma aka tabbatar da tafiyarnSheikh Yasir Ad Dawsary.

Haka kuma fadar babbar ma’aikatar ta amince da limamai na dindindin 7 na Masallacin Annabi da ke Madinah, bayan an tabbatar da tafiyar Sheikh Ahmad Hudaify da Sheikh Khalid Muhanna.A karon farko, Saudiya ta tabbatar da limaman harami na din-din-din guda 7

Limamai na dindindin na Masallacin Harami na Makka sun hada da:

1- Sheikh Abdur Rahman As Sudais
2- Sheikh Abdullah Awad Al Juhany
3 – Sheikh Maher Al Muaiqly
4- Sheikh Bandar Balelah
5- Sheikh Faisal Ghazzawi
6- Sheikh Saleh Al Humaid
7- Sheikh Usaamah Khayyat

Al-Haramain

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button