Labarai
-
Abin a yaba : Anyi nasarar Cafke barawon pos a jihar Kaduna
Cikin ikon Allah tareda taimakon Alumma a wannan kafar ta Facebook, tareda gidajen jaridun mu masu albarka munsamu nasarar Kama…
Read More » -
“Saura Kiris Ku Ji Daɗi” Shugaba Tinubu Ya Aike da Saƙo Ga Ƴan Najeriya, Ya Kaddamar da Sabon Shiri
Bola Ahmed Tinubu ya ƙara kwantar da hankulan ƴan Najeriya game da wahalhalun da suka shiga na yunwa Shugaban ƙasar…
Read More » -
Ku yi hakuri bisa rashin wutar lantarki da ake fama da shi, Gwamnati ta roki ƴan Nijeriya
Ministan ma’aikatar samar da hasken wutar lantarki a Najeriya, Bayo Adelabu ya ce yana cike da damuwa kan yadda ɓangaren…
Read More » -
YANZU YANZU: Ƴan bindiga sun sace ɗaliban firamare tare da harbin wasu a Kaduna
Ƴan bindiga sun afka cikin wata makarantar firamare ta Kuriga (1) da ke karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna, inda…
Read More » -
Dalilin da ya sa ba mu buɗe bodar Nijeriya da Nijar bayan ɗage takunkumin ECOWAS ba – Kwastam
Hukamar yaƙi da fasa ƙwauri ta Najeriya, Kwastam, ta ce tana jiran ta samu umarni daga gwamnatin Najeriya, kafin ta…
Read More » -
Kisan Nafiu Gambo : Kotu Ta Sa A Sake Auna Kwakwalwar Hafsat Chuchu
Babbar Kotun Jihar Kano ta bayar da umarnin sake gwada lafiyar kwakwalwar Hafsat Suraj (Chuchu) a asibitin gwamnatin jihar, sannan…
Read More » -
Amini J Town ya baiwa Hukumar hisbah kyautar mota
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta ce wasu ƴan Tiktok sun gwangwaje ta da kyautar mota don ci gaba da…
Read More » -
Tinubu ya umurci a fito da abinci domin raba wa mazauna Abuja
Shugaba Bola Tinubu ya umurci Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, da ya gaggauta sakin hatsi da kayan abinci ga…
Read More » -
Gwamna Abba yana son Hisbah, wasu shaiɗanu ne su ka haɗa wannan fitinar — Sheikh Daurawa
Kwamandan Hisbah na Jihar Kano, Sheikh Aminu Daurawa, ya bayyana cewa sun fahimci ashe Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar…
Read More » -
Sojin Najeriya tayi Nasarar Aika Wani na Hannun Damar Ƙasurgumin Ɗan Bindiga Moɗi Zuwa Barzahu
Yanzu nan majiyarmu ta samu labari mai daɗi wanda majiyarmu ta samu ta hannun Muhammad Aminu kabir kan nasarar da…
Read More »









