Labarai
-
DA DUMI-DUMI: Anga watan Ramadan a Najeriya – Sarkin Musulmi
Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya ayyana gobe Litinin 11/03/2024 a matsayin ranar 1 ga Ramadan. Mai alfarma sarkin Musulmi yace…
Read More » -
An ga jinjirin watan Ramadana a Saudiyya
Za a soma azumin ne a gobe Litinin, 11 ga watan Maris ɗin 2024, wanda ya zo daidai da 1…
Read More » -
Al’ummar Arewacin Nijeriya ta faɗa cikin zulumi sakamakon sace fiye da mutum 500 a mako ɗaya
Harin da wasu ƴan bindiga suka kai a ƙauyen Gidan Bakuso na ƙaramar hukumar Gada a jihar Sokoto da ke…
Read More » -
A fara dubin jinjirin watan Ramadan daga yau Lahadi – Mai alfarma sarkin Musulmi
Majalisar Koli ta harkokin Addinin Musulunci ta Najeriya NSCIA a Ƙarƙashin Jagorancin shugabanta kuma mai alfarma Sarkin musulmi Alhaji Muhammad…
Read More » -
Leceister ta dakar da kocin na mata saboda zagin yana soyayya da ƴar wasarsa
Ƙungiyar ƙwallon ƙafar mata ta Leicester City ta fara bincike kan manajan tawagar Willie Kirk, game da zargin yana soyayya…
Read More » -
Ƴan Bindiga sun sace ɗaliban makarantar tsangaya a jihar Sakkwato
Ana fargabar cewa ’yan bindiga sun sace ɗaliban wata Tsangaya a ƙauyen Gidan Bakuso da ke Karamar Hukumar Gada ta…
Read More » -
Hukuncin Kisa ne ya cancanci masu Garkuwa da Mutane, Matsorata Kawai — Remi Tinubu
Uwargidan shugaban kasa, Oluremi Tinubu, ta bayyana cewa masu garkuwa da mutane a matsorata ne. Ta kuma nuna cewa duk…
Read More » -
NAHCON ta baiwa Hajara Dan Azumi wadda ta lashe gasar musabaƙa kujerar hajji
Hukumar kula da alhazzai ta Nijeriya ta karama hafiza Hajara Ibrahim dan azumi da kujerar hajji akan jajircewa da tayi…
Read More » -
Kaduna: Ɗaliban mu 287 ƴan bindiga su ka sace a kuriga — inji Wani Malami
Wani malamin makarantar firamare da sakandare su kusan da ke ƙauyen Kuriga a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna ya…
Read More » -
Gwamnan Gombe ya karrama wadda ta lashe gasar musabaƙa Alkur’ani da manyan kyaututtuka biyu
Gwamnatin Jihar Gombe a Nijeriya ta karrama matashiyar nan Hajara Ibrahim Ɗan’azumi, wadda ta lashe musabaƙar Alƙur’ani ta duniya ta…
Read More »








