Labarai
-
Ƙarancin abinci: CBN ya bada tallafin taki buhu miliyan 2.15 domin rabawa manoma a Nijeriya
Ma’aikatar noma da wadatuwar abinci ta karbi buhunan takin zamani guda miliyan 2.15 daga babban bankin Najeriya, CBN. Za a…
Read More » -
Abin ayaba : Mai POS ya mayar da kusan N10m da wani kwastomansa ya tura masa bisa kuskure a Kano
Lamarin ya faru ne a watan Disamba na shekarar 2023 lokacin da mai sana’ar POS mai suna Mohammed Sani Abdulrahman…
Read More » -
YANZU YANZU : An buɗe bodar Nijeriya da Nijar
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarni a buɗe iyakokin ƙasar da na Nijar nan take. TRTAFRIKA ta…
Read More » -
Nadin mataimakin Gumi: Masallacin Sultan Bello ba na sheikh Gumi ko iyalansa ba ne – Bida
Kungiyar Jama’atu Nasril Islam (JNI) ta ce Masallacin Sultan Bello da ke Kaduna ba na zuriyar Sheikh Ahmed Gumi ba…
Read More » -
Ƴan bindiga sun sake sace mutum 61 a Kaduna
Ƴanbindiga sun sace kimanin mutum 61 a karamar hukumar Kajuru da ke jihar Kaduna, arewa maso yammacin Najeriya. Ƴanbindigar sun…
Read More » -
Maroko ta soma jefa wa jama’ar Gaza kayan agaji ta jirgin sama
Ƙasar Maroko ta shiga sahun wasu ƙasashen duniya domin kai kayan agaji Gaza inda a karon farko ita ma ta…
Read More » -
RAƊAƊIN TSADAR RAYUWA: Dalilin da yasa Gwamna Abba kabir keson a buɗe boda
Gwamna Abba Yusuf na Jihar Kano ya roƙi Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta buɗe kan iyakoki, domin a samu damar…
Read More » -
Isra’ila ta kashe gomman Falasɗinawa a ranar farko ta Azumin Ramadana
An kashe gomman Falasɗinawa an raunata da dama a wani hari da Isra’ila ta kai a Gaza a rana ta…
Read More » -
Tinubu yayi rawar gani sosai, yayi matukar kokari – Buhari
Tsohon shugaban Nijeriya, Muhammadu Buhari, ya ce, magajin kujerarsa Shugaba Bola Tinubu, yana taka rawar gani sosai tun bayan hawansa…
Read More » -
Ƙudurin Tinubu Na Samar Da Abinci Ba Faɗe A Fatar Baki Ba Ne Kaɗai, Gaskiya Ne – Minista
Karamin Ministan Albarkatun Ruwa da Tsaftar muhalli, Alhaji Bello Goronyo, ya ce, kudurin Shugaba Bola Tinubu kan batun samar da…
Read More »









