Asalin abin da yasa Ganduje ya cire sanusi Lamido – Ali baba fagge
Ali baba ya fadi cewa abin da ya fara ɓata mana rai sallah idi da za’a yi an ka kira sanusi lamido sanusi gamu nan zamu fito munzo muna gudu wallahi kafin muzo ya tayar da sallah sa, da mu da gwamna bisa kwalta munkayi sallah kowa ya gani, bamu samu sallah ba.
Ali baba fagge yayi bayyani abin da ya faru tsakanin su da sarki sanusi Lamido wanda har ya aiko masa da jekadiya cewa yana son ganin ali baba saboda babu mai iya sulhun ta sarki da gwamna sai kai yace to amma gwamnan baya gari.
Bari har ya dawowa sai in sanar da shi idan ya bani dama zan zo gwaman ya dawo na gayamasa ya bani dama…
Saurari abun da ya faru a cikin wannan faifan bidiyo.
If you understand Hausa, listen to some of the reasons why Ganduje dethroned SLS.
You can not be Emir of Kano and be actively involving yourself in in politics at same time. pic.twitter.com/Owb1NWcbIJ
— Kawu Garba (@KawuGarba) May 23, 2024