Labarai
-
Ƙarya kike, ban taɓa kwana a gidan ki ba, Alkali Dandago ya faɗa wa Sadiya Haruna
Babban alkalin majistare a jihar Kano mai ritaya, Muntari Dandago, ya musanta ikirarin da wata shahararriyar mai sana’ar kayan-mata kuma…
Read More » -
Ali artwork ya zargi madam korede da yi masa sata
Jarumin Barkwancin nan Ali Artwork da aka fi sani da Madagwal ya zargi Jaruma Maryam Korede ta Kaduna da dauke…
Read More » -
Masu garkuwa da mahaifiyar Rarara sun nemi a basu Naira miliyan 900 a matsayin kuɗin fansa
Ƴanbindiga da suka yi garkuwa da Hauwa’u Adamu, mahaifiyar fitaccen mawakin Hausa, Dauda Adamu, wanda aka fi sani da Rarara,…
Read More » -
Inka ji Wane : Shedan baya jifan sheɗan, wani dan tauri da yaje aikin hajji (bidiyo)
Inka ji Wane : Shedan baya jifan sheɗan, wani dan tauri da yaje aikin hajji (bidiyo) Wani shugaban yan taurin…
Read More » -
Mazauna Kaduna, Kano da Katsina na fama da tashin farashin abinci a kasuwanni
Al’ummar Nijeriya na fuskantar hauhawar farashin kayayyakin abinci da ba a taba yin irinsa ba. Binciken da kamfanin dillancin labarai…
Read More » -
Al’ajabi: Dan Sakkwato mai Baccin Wata 9 ya tashi, sai bayan wata 9 zai koma bacci
A wani labari da dimokuraɗiya tv na ruwaito a firar su da wani dattijo mazauni sokoto da ya share wata…
Read More » -
Wani Mutum ya auri Mace biyu rana ɗaya a kogi (bidiyo)
Wani mutum a jihar kogi mai suna momoh jimoh yakubu wanda ake kira da Dada welther , ya auri mace…
Read More » -
Abubuwa biyu ne zasu sanya mutum yayi murna sace mahaifiyar Rarara – sheikh Ishaq Adam
Siyasa ta lalata mana zamantakewa, har murna ake idan musifa ta samu mutum Malamin Addinin musulunci, Barista Ishaq Adam, ya…
Read More » -
Jirgin sojin saman Nijeriya mai saukar ungulu ya yi hatsari a Kaduna
Wani jirgin sama mai saukar ungulu na rundunar sojojin saman Nijeriya (NAF) ya yi hatsari a safiyar ranar Litinin a…
Read More » -
G-fresh Al’ameen yayiwa sadiya Haruna tonon silili kan jima’i
Fitaccen mawaki kuma dan TikTok G-fresh Al’ameen yayiwa wani bidiyo inda yake bayyana asalin taren su da sadiya haruna tsohuwar…
Read More »









