Labarai

Al’ajabi: Dan Sakkwato mai Baccin Wata 9 ya tashi, sai bayan wata 9 zai koma bacci

A wani labari da dimokuraɗiya tv na ruwaito a firar su da wani dattijo mazauni sokoto da ya share wata tara 9 yana bacci ya falka inda yake cewa wannan abun ya faru ne da yaje daurin aure ya fara kama shi inda yake cewa:

“Ana ɗaura Aure bacci ya fara kama ni daƙyar na dawo Gida, tun da na kwanta barci sai da Yarinyar ta haihu da wasu kwanaki na farka barcin”

Dan Sakkwato yace yanzu yakai shekara goma da wannan lalura, a wannan karo dai wata na goma ina bacci.

Wani mutum da ke ake kira Ɗan Sakkwato mutumin da ke yin barcin wata 10 sannan idan ya farka kuma baya sake yin barci sai bayan wata 9 ko 10.

Yaje daurin auren bacci ya dauke sa bai falka ba sai da yarinyar ta haihu kamar yadda yake da bakinsa a cikin wani faifain bidiyo.

Ga bidiyo nan.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button