Labarai
-
RESHE YA JUYE DA MUJIYA: Bayan kotu ta wanke Kwamishina daga zargin kula matar aure, Ƴansandan Kano sun cafke mijin matar
Kwana guda bayan Kotun Shari’ar Musulunci ta wanke Kwamishinan Jigawa Auwal Sankara, daga zargin yin lalata da matar aure, ƴansanda…
Read More » -
Zan kafa kungiyar Yaki da yan daudu – G-fresh Al’ameen
Shahararren ɗan TikTok G fresh ya jaddada aniyarsa ta kafa wata ƙungiya da za ta yaƙi harkar daudu da ’yan…
Read More » -
Talauchi ko rashin Imani : Ya Turo ‘yan ta’adda har gida Sun Sace Mahaifiyar Shi domin karɓar kuɗin fansa (bidiyo)
Ya Turo ‘yan ta’adda har gida Sun Sace Mahaifiyar Shi domin karɓar kuɗin fansa, Shi ɗin ɗan ƙaramar hukumar Kankia…
Read More » -
Kano: An kai maroƙi kotu bisa zargin sace wayoyin abokan ango a wajen daurin aure
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta gurfanar da wani mutum mai suna Bashir Abubakar Brigade a gaban wata kotun shari’ar…
Read More » -
Matsalar Tsaro : ƴan bindiga suka sace yara ƴan makaranta a Katsina
Wasu ƴan bindiga haye kan babur sun yi garkuwa da wasu yara maza ɗalibai guda biyu da ke kan hanyarsu…
Read More » -



Matsalar Tsaro : Shin Da Gaske Barayi Sun Sace Malam Yabo?
Labarin da yake yawo a kafafen yada labarai na jiya da dare barayi sun shiga cikin garin Yabo da ke…
Read More » -


Wasu tsirarun ƴan Nijeriya ne ke amfana da tallafin mai kuma gwara da aka cire shi- Ribadu
Mai bai wa shugaban kasa shawara kan tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya bayyana cewa cire tallafin man fetur da Shugaba…
Read More » -


Lakurawa na da jirgi mara matuki, sun karɓe iko a kauyukan wata jiha —Bulama Bukarti
Lauya mai rajin kare haƙƙin ɗan Adam, Abdu Bulama Bukarti, ya bayyana cewa Mayaƙan Lakurawa suna kafa manyan sansanoni a…
Read More » -


Labarin matashin da ya je neman kudin aure ya tsinci kanshi a gidan yari (bidiyo)
Labarin wani matashi mai suna Abdullahi salisu mazauni karamar hukumar yawuri da ke jihar birnin kebbi an fito da shi…
Read More » -


Azabar lahira: Gwanda mai yin zina da mai daukar hoto – ustaz Bin Muhammad (bidiyo)
Ustaz bin Muhammad ya fadi wannan kalaman ne a wajen majalisin karatu inda yake nuna aibin daukar hoto wanda yanzu…
Read More »



