LabaraiUncategorized
Zan kafa kungiyar Yaki da yan daudu – G-fresh Al’ameen
Advertisment
Shahararren ɗan TikTok G fresh ya jaddada aniyarsa ta kafa wata ƙungiya da za ta yaƙi harkar daudu da ’yan daudu a Kano.
A wani sako da ya wallafa a shafinsa na TikTok, ya bayyana cewa lamarin ya fara tsamari inda masu wannan harka ke cin karensu ba babbaka a garin Kano.
Ga bidiyon nan.
@kanostatematerial Replying to @hihpop kawai,)( #abricost #ghanatiktok🇬🇭 #usa🇺🇸 #abujatiktokers #abujatiktokers #southafricatiktok🇿🇦 #onthisday #germany🇩🇪_tik_tok #kadunapeople #vibess #londonlife #usatiktok #janawandabo #vibess #kadunapeople #abujatiktokers ♬ original sound – Gfresh_Alameen✅
Ga wani yayi masa martani shi kuma yana mayar masa da martani.
@kanostatematerial Replying to @zunnureini ♬ original sound – Gfresh_Alameen✅