Labarai

Labarin matashin da ya je neman kudin aure ya tsinci kanshi a gidan yari (bidiyo)

Advertisment

Labarin wani matashi mai suna Abdullahi salisu mazauni karamar hukumar yawuri da ke jihar birnin kebbi an fito da shi daga gidan yari dake zaria a jihar kaduna.

Abin da ya faru da shi shine mai bin mota ne wato kwandasta ne to ashe shi da niyyar neman kuɗin aure ya fito ba iya aikin bin mota ba ko muce kwandasta sai tsautsayi ya dauke shi ya fita daga cikin motar a garin zaria.

Ashe ya samu waje yayi kwancin sa wanda sanadiyar hakan ta sanya sunka rabu da motar da yake biya bayan yayi bacci anka yanka aljihunsa anka sace masa waya da ke jikinsa.

Bayan washe gari yana zaune inda bakin wata tayar mota safiya na wayewa jami’an tsaro sunka zo sunka kamashi,sai kotu daga nan kuma sai gidan gyaran halin ka, gidan yari na tsawon wata ukku.

To mai karatu nason yaji labarin me wannan bayan Allah yayi anka kamashi.

Saurari cikakken bayyani a cikin faifain bidiyo.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button