Labarai
Lokacin da za’a raba Nigeria yayi nan gaba da nunawa juna yatsa tsakanin kudu da arewancin nigeria (bidiyo)


A cikin wannan bidiyo zaku ga irin yadda maraƙar da can baya bala’in ta dubu dari ukku zuwa hudu bala’inta kenan amma yanzu sune dubu dari takwas har na miliyan daya akwai.
Zaku ji irin yadda suke kokawa kan rashin kai musu kayayi sosai wanda har ta kai yan kudu ke cewa lokaci yayi da za’a daina shigowa da man fetur a Arewacin Najeriya.
Wanda sun samu labarai daga kafofin sadarwa da Sada zumunta cewa yanzu haka masu kayan abinci suna kai kayan su kasashen ketare.
Ga bidiyon nan ku saurara kuji cikakken bayyani.