Labarai
-
Matsayar gwamnatin kano game da Zaman Muƙabala, Daga bakin Kwamishinan ma’aikatar addinai ta jihar Kano
Matsayar gwamnatin kano game da Zaman Muƙabala, Daga bakin Kwamishinan ma’aikatar addinai ta jihar Kano Dr. Muhammad Tahir (Baba Impossible)…
Read More » -
A shirye nake na fice daga jam’iyar APC matukar masu yi min zagon kasa ba su hankalta ba__Ahmad Bola Tunibu
bayan tambarin bincike da hukumar EFCC ta dasa akan jigo a jam’iyar APC, Ahmad Bola Tunibu ya yi magana kan…
Read More » -
Wata Sabuwa: Malam Abduljabbar ya yi watsi da dakatar da muƙabala
Malamin nan Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara ya yi watsi da shirin dakatar da muƙabala da kotu ta bada umarnin. Malam…
Read More » -


Janye Muƙabala: Da alƙalin da lauyan su shirya abin da za su faɗa wa Allah – Martanin Dr. R/Lemo
Malamin nan Dr. Rabi’u Umar Rijiyar Lemo limamin masallacin Jumu’a na Imamul Bukhari da ke rijiyar Zaki ya yi martani…
Read More » -


Gizo ta koma Gidanta ! Shekau Yafi Buhari basira da wayo ~Inji Aisha Yusufu
Shararriyar ‘yar gwagwarmaya nan Aisha Yusufu ta rubuta a shafinta na Twitter Cewa Shugaban Kungiyar ta’addancin Boko Haram Abubakar…
Read More » -



Na amince da umarnin kotu na dakatar da muƙabala – Ganduje
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce, zai yi biyayya ga umarnin kotu na dakatar da shirin Muƙabalar…
Read More » -


Da Duminsa: Innalillahi wa inna ilaihi raji’un: Gawarwakin mutane 15 da ‘yan Bindiga suka kashe a Sokoto a daren Jiya
‘Yan Bindiga sun shiga garin Tara dake karamar hukumar Sabon Birni ta jihar Sokoto inda suka ci karensu ba babbaka.…
Read More » -


Kalli Hotunan Walimar Auren Abbas Bala Lau Dan Shugaban Kungiyar Izala Na Kasa, Sheikh Abdullahi Bala Lau
Hotunan Walimar Auren Abbas Bala Lau Dan Shugaban Kungiyar Izala Na Kasa, Sheikh Abdullahi Bala Lau Masha Allah wannan shine…
Read More » -


Ganduje ya yi watsi da shawarar Sarkin Musulmi kan muƙabala
Ganduje ya yi watsi da shawarar Sarkin Musulmi kan muƙabala Gwamnatin jihar Kano ta yi watsi da matsayar da Jama’atu…
Read More » -


Zaki Ya kashe Mutane Yakin Ngala A Borno da Raunata Wasu da dama (hotuna)
A yau mun samu labarin wani babban zaki da ya shiga wani gari da yake jahar borno wanda Majiyarmu ta…
Read More »
