Labarai

Ba zamu kara kashe ‘yan kasuwar Arewa ba ~FFK

Tsohon Ministan Sufurin jiragen sama, Femi Fani Kayode ya bayyana cewa ba zasu kara yadda da kashe ‘Yan Kasuwar Arewa ba.
Kamar yadda Hutudole na ruwaito.Ya bayyana hakane a wajan ganawar da aka yi dashi da ‘yan kasuwar dake yajin aikin kai abinci kudu da kuma gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello.
Yace duk dan kasuwar dake kasuwancinsa dake bisa ka’ida ba za’a kai masa hari ko kasheshi ba, yace yana maganane da yawun kudu. Saidai ya jawo hankalin gwamnatin tarayya ta dauki mataki kan Fulani Makiyaya dake kashe mutane da yiwa mata fyade a kudancin kasar.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button