Labarai
-
Bidiyo : Duniya Babu Gaskiya Wanda Ka Amince Dashi Zaici Amanar ka
A cikin wannan bidiyo akwai takaici da ban haushi irin wannan muni wannan aika aika wanda sai ka kalli bidiyon…
Read More » -
Bidiyo: Cikakken Bayani Game Da Kashe Wanda Ya Zagi Annabi (s.a.w) a Bauchi
Wannan shine cikakken bayyanin da shehin malami yayi akan wanda ya yai zagi ga Annabi Muhammad s.a.w a wani gari…
Read More » -
Lauwali Danladi matashin da ake zargi ya kashe matar sa akan koko
 Rundunar ‘yan sandan jihar Niger ta yi holen wani matashi dan shekara 20 mai suna Lawali Danladi wanda ake…
Read More » -
Mijina ya gargaɗi ni yace bazai iya biyan kudi ba idan naka sace ni- matar El-Rufa’i Hadiza
Uwar gidan gwamnan Kaduna takai ziyara gonar ta inda ya jaddada aniyar gwamnatin jihar na ba zata biya kuɗin fansa…
Read More » -
Gwamna Zulum ya yi wa ‘yan gudun hijirar Monguno ruwan nairori A Cikin (Hotuna)
Gwamnan jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya, Babagana Umara Zulum, ya raba N325m da kayan abinci ga magidanta…
Read More » -
Za a kyale sojoji mata su rika sanya ɗan kamfai a Switzerland
Kafafen watsa labarai a Switzerland sun ce kasar za ta soma kyale sojoji mata su rika sanya dan kamfani da…
Read More » -
Wani Mutum A Garin sade Karamar hukumar darazo yayi Batanci ga Annabi Muhammad s.a.w Mutanen Gari sun kashe shi (Hotuna)
A Dalilin Zagin Annabi muhammadu s, a, w Anan Cikin Garin Sade Karamar Hukumar Darazo, Bauchi State Wani matashi mai…
Read More » -
Yunwa ta ishi ‘yan Nageria, a daina kame-kame a basu tallafi kawai ~Tinubu ya gayawa Buhari
Babban jigo a jam’iyyar APC kuma tsohon gwamnan Legas, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, yunwa ta ishi ‘yan Najeriya…
Read More » -
Ta leko Ta Koma! Yadda Ankayi murna Dawowar wutar lantarki a Maiduguri/ kukan kowarta (bidiyo)
Ofishin ministan lantarki na Najeriya ya ce, kasa da kwana guda ‘yan tada kayar baya sun kara lalata wasu turakun…
Read More » -
Bidiyo : Bola Ahmad Tinubu ya yanke Jiki ya Fadi a wajen taro a kaduna
Bola Ahmad Tinubu ya yanke jiki ya fadi a wajen taron tunawa da Tarihin Arewa Daya gudana a jihar kaduna,…
Read More »









