Labarai

Yunwa ta ishi ‘yan Nageria, a daina kame-kame a basu tallafi kawai ~Tinubu ya gayawa Buhari

Advertisment

Babban jigo a jam’iyyar APC kuma tsohon gwamnan Legas, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, yunwa ta ishi ‘yan Najeriya kuma sun gaji, an haka a daina kame-kame kawai a basu tallafi.
 
Kamar yadda Hutudole na ruwaito.Ya bayyana hakane a wajan taron bikin cikarsa shekaru 69 da aka yi a Kano.
Tinubu yace saboda matsin da aka shiga, kasar Amurka ta warewa jama’arta Tallafin Dala Tiriliyan 1.9, kuma tana shirin kara basu wani tallafin. Yace irin abinda ya kamata Najeriya ta kwaikwaya kenan.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button