Labarai
-
Yarinyar Da Aka Yankewa Gaba (Farji) Ta Warke (Hotuna)
Na San ba ku manta da wata yarinya da wasu azzalumai suka yankewa gaba a jihar Bauchi ba, to Alhamdulillah…
Read More » -
Mansura Isa ta shiga rigimar Gwasaken Masu kudin Nigeria Abdulsamad Me Kamfanin BUA Da Dangote
Yan kwana kin nan ne anka samu cewa Dangote yana so su ƙara farashin suga ga watan Ramadan inda Abdulsamad…
Read More » -
Yawan Haihuwa ne yasa Nageriya ta Gaza Samun Cigaba ~Inji Sanusi Lamido
Tsohon Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya bayyana cewa da wuya Najeriya ta samu ci gaba a kan tsarin da…
Read More » -
Damfarar Milliyan 450 ! Akan Posting Din Maganar Ummi Zee Zee Dr Mansur Wani Ya bata Masa Suna A Facebook Dr zai dauki mataki
Dr Mansur sokoto ya gargagi wani shafin Facebook da ya rufe daga jiya zuwa daren yau 12 na dare akan…
Read More » -
‘Yan Bindiga Hudu Sun Tuba Sun Ajiye Makamai Da Maido Da Shanu 45 Da Suka Sata A Katsina (Hotuna)
Daga Jamilu Dabawa, Katsina Wasu daga cikin shugabannin yan bindiga da suka addabi jihar Katsina da sace-sace mutane da kisan…
Read More » -
Kana kara farashi za mu daina sayar maka da kaya – Abdussamad Rabi’u ga diloli
Shugaban rukunin kamfanonin BUA Alhaji Abdussamad Isyaku Rab’iu ya yi barazanar kwace lasisin duk wani abokin hulda da kamfanin sa…
Read More » -
Ba zamu iya biyan Albashin watan Maris ba ~Ganduje
Gwamnatin ta bakin kwamishinanta na yada labarai, Malam Muhammad Garba, ya danganta hakan da faduwar kudaden da gwamnatin tarayya ta…
Read More » -
‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Gidan Yarin Imo, Sun Yanta Sama Da Fursunoni 1500 (hotuna)
Wasu ‘yan bindiga a safiyar Litinin sun kai hari a gidan yari na Owerri da ke cikin babban birnin jihar…
Read More » -
Gobara ta tashi a babbar kasuwar Funtua Ƙarin bayani (hotuna)
Gobara ta tashi a babbar kasuwar Funtua da ke jihar Katsina a arewa maso yammacin Najeriya. Rahotanni sun ce lamarin…
Read More » -
Hoton matar da ake zargin ta kashe kishiyarta ta kona ta, Kotu ta sa a Daureta
Kotun Magistre dake Minna ta sa a daure wata mata ‘yar Kimanin shekaru 24 da ake zargi da kashe kishiyarta…
Read More »









