Labarai

Bidiyo : Bola Ahmad Tinubu ya yanke Jiki ya Fadi a wajen taro a kaduna

Bola Ahmad Tinubu ya yanke jiki ya fadi a wajen taron tunawa da Tarihin Arewa Daya gudana a jihar kaduna, a wani gajeran bidiyo Daya ke yawo a kafafen yada labarai an hango bola Ahmad Tinubu Yana cikin tafiya kawai sai gani akayi ya yanki jiki ya Fadi a Kan kujeru da teburin abinci Lamarin da yasa Jami’an tsaron sukayi Sauri-sauri Suka tallafeshi.

Idan baku manta ba dai bola Ahmad Tinubu bashi da lafiya Kuma a watanni kadan da Suka gabata ya dawo Nageriya Bayan kwashe Tsawon Lokaci Yana jinya a wani Asibiti Dake kasar waje..

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button