Labarai
-
Yan Boko Haram suka sace daliban Greenfield ba yan bindiga ba ~ Sheikh Ahmad Gumi
Babban malamin addini, Sheikh Ahmad Gumi, ya bayyana cewa yan ta’addan Boko Haram ne suka sace daliban Greenfield dake Kaduna…
Read More » -
Hisbah ta kori babban jami’inta da aka samu da matar aure a Otal
Hisbah ta kori babban jami’inta da aka samu da matar aure a Otal Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta…
Read More » -
Bidiyo: Rundunar Yan sanda Ta Fitar Su S A Galadima Da abokansa Da Kashe Yaro dan Shekara 6
Yanzu dai a hukumace rundunar yan sandan jihar kaduna ta gabatar da mutanen da ake zargi da garkuwa da kashe…
Read More » -
An cire Bill Gates daga jerin masu kudin Duniya bayan da ya saki matarsa
Attajirin Duniya, Bill Gates ya fita daga jerin masu kudin Duniya na Jaridar Forbes bayan sakun matarsa, Melinda. Jaridar…
Read More » -
Allahu Akbar ! An yi Sallar Tahajjud dashi Ya rasu da Safe
Inna lilahi wa inna Ilaihi raji un Wannan bawan Allah An yi Sallar Tahajjud dashi amma Allah ya karbi Abinsa…
Read More » -
Bayan Shekaru Ashiri da Rasuwa Likafaninsa Baiyi Datti Ba Gawarsa ma Bata Lalace Ba
Alhaji Abubakar Suleiman ya rasu shekaru 20 da suka gabata a garin Jos bayan gajeruwar rashin lafiya. An birne shi…
Read More » -
Biyan kudin fansa ga masu garkuwa da mutane haramun ne – Sheikh Maqari
Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan da ke Najeriya, Farfesa Ibrahim Maqari, ya bayyana cewa biyan kudin fansa ga masu garkuwa…
Read More » -
KYAN DAN MACIJI: An damke matashi da sabbin wayoyin sata guda 273, na naira miliyan 15 a Katsina
Rundunar ’yan sandan Jihar Katsina ta damke wani matashi mai suna Lawal Ibrahim da wayoyin sata har guda 273. An…
Read More » -
An kashe liman har lahira yana zina da matar Aure
Duniya ina zakiji samu wannan abu da me yayi kama wannna wani labari ne da Majiyarmu ta samu daga wani…
Read More » -
Bidiyo : Cikakken bayani Daga Bakin Mahaifin Yaronda Da Makwabcinsa Yayi Garkuwa da shi kuma Ya kashe shi
Cikekken bayani daga bakin Mahaifin Muhammad yaron dasu AA GALADIMA suka sace suka kashe kuma suka karbi kudade… Wanda wannan…
Read More »









