Labarai

Allahu Akbar ! An yi Sallar Tahajjud dashi Ya rasu da Safe

Inna lilahi wa inna Ilaihi raji un
Wannan bawan Allah An yi Sallar Tahajjud dashi amma Allah ya karbi Abinsa da Safe
Ya rasu ya bar Matarsa me ciki da yara 3, duka mata, kamar yanda @L_man_ ya bayyana. Muna fatan Allah ya jikansa.


A madadin ceo Hausaloaded da mabiyan wannan shafi yana mika gaisuwarsu zuwa ga iyalinsa da yan uwansa Allah ya jikansa yayi masa rahama.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button