Labarai
Bidiyo: Rundunar Yan sanda Ta Fitar Su S A Galadima Da abokansa Da Kashe Yaro dan Shekara 6
Advertisment
Yanzu dai a hukumace rundunar yan sandan jihar kaduna ta gabatar da mutanen da ake zargi da garkuwa da kashe yaro dan Shekara 6 ga manema labarai ga kuma cikakken bayanin daga bakinsu
Wanda wannan shine asalin abinda ya faru da wadannan mutane da sunkayi garkuwa da karamin yaro tare da kashe shi bayan karba kudin fansa.