Mai martaba sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar Na UkU III ya baiwa yan jarida sakamakon ba’a ga jinjirin Wata shawwal ba.
Saboda haka ranar Alhamis itace 1 ga watan shawwal wanda yayi dai dai da 13 ga watan may,2021.
Kamar yadda kwamitin ganin wata basu samu rahoto a fadin Nigeria cewa ba’a ga sabon jinjirin Wata shawwal.
A cikin sanarwa mai martaba sarkin Musulmi ya roko Allah ya karbi addu’oinmu al’ummar musulmin baki daya da barka da Shanruwa
30 Zamuyi kenan