Labarai
-
Yadda mulkin Bola Tinubu Zai kasance – Masanin Siyasa a Nijeriya
Idan Allah ya kudirta Asiwaju Ahmed Bolawale Tinubu ya ci zabe a 2023, to ga yadda mulkin sa zai kasan…
Read More » -
Ba zamu yarda Tinubu ya dauki Musulmi matsayin abokin tafiyarsa ba, Babachir Lawal
Abuja – Tsohon Sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal, ya bayyana cewa ba zai yiwu Tinubu ya dauki wani Musulmi matsayin…
Read More » -
Ni Ba Barawo Bane- Cewar Wani Dayayi Shigar Mata Ya Shiga Dakin Kwanan Dalibai Mata
Wani Saurayi da ‘Yan sanda a jihar Adamawa suka kama a bangaren makwancin dalibai mata masu koyon aikin jiya, yace…
Read More » -
Yan Bindiga Sun Sace Mutane Sama Da 80 A Karamar Hukumar Jibia
Ƴan Bindiga Su Sama Da 200 A Saman Babura, Sun Kai Wani Mummunan Hari A Kauyen Faru Dake Cikin Karamar…
Read More » -
Wani matashi dan shekaru 20 ya yiwa matar ubangidansa fyade a jihar Katsina
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama wani matashi dan shekara 20 mai suna Jume Bello da laifin yiwa matar…
Read More » -
Wata Tsaleliyar Budurwa Yar Kasar Indiya Za Ta Auri Kanta, An Kammala Tsare Biki
Indiya – Miss Kshamu Bindu, wata matar yar kasar Indiya tana shirin auren kanta a wani biki na gargajiya da…
Read More » -
Allah Ɗaya Gari : Al’ummar da ba su yarda sarkinsu zai taɓa mutuwa ba
Ga mutanen Mankon da ke arewa maso yammacin Kamaru, sarkinsu wanda aka fi sani da fon ko kuma fo, suna…
Read More » -
Wata mata ‘yar Najeriya ta mayar da N14.9m da ta tsinta, an bata kyautar maƙudan kuɗaɗe
Wata mata ‘yar Najeriya mai suna Vicky Umodu, wacce ke rayuwa a San Bernardino California, ta nuna tsantsar gaskiya bayan…
Read More » -
Sadiya Umar Farouk, ta bayyana cewa nan da makwanni kadan za a kammala aikin tura wadanda suka ci gajiyar shirin Npower Batch C2
Ministan ta bayyana haka ne a ranar Larabar da ta gabata a yayin bikin kaddamar da horon na tsawon watanni…
Read More » -
Yadda Ta Kama Mijinta Da Mahaifiyarta Suna Lalata
Sannan Ta Bukaci Ta A Dinga Kiyayewa. A Cewarta, Kwanan Nan Ta Shiga Gidan Su Mijinta Sai Ta Tarar Mijinatan…
Read More »









