Labarai

Ni Ba Barawo Bane- Cewar Wani Dayayi Shigar Mata Ya Shiga Dakin Kwanan Dalibai Mata

Advertisment

Wani Saurayi da ‘Yan sanda a jihar Adamawa suka kama a bangaren makwancin dalibai mata masu koyon aikin jiya, yace shi fa ba Barawo bane, amma yaje ne ya afkawa duk wacce tayi wawan kwanciya.Tonga Abdul Tonga ya rahoto a shafina na facebook.

Jika John mai shekaru 25, da masu kula da banagren makwancin matan suka kama. Yace wata budurwar sace ta gayyace shi ya shigo inda suke kwana idan zai iya domin su shakata. Shi kuwa ya amince da wannan ganganci ya samu kayan mata ya sanya domin yayi bada kama.

Ya koyi sa’a har ya shiga sai dai kuma rashin sanin inda bangaren da budurwa tasa take yasa ya yanke shawaran duk wacce gaya tayi wawan kwanciya kawai zai fadamata, da wannan bakar aniyar tasa ce aka cafkeshi.
Don haka yaki amincewa da tuhumar da jami’an tsaro suke masa na ya shiga yayi sata ne. Inda yace sam shi ba sata ya kaishi ba sai dai idan satar duk macen data afka tarkonsa ake nufi to zai yadda.

Karancin shekaru da rashin sani ya kusa jefa Jika fadawa wani halakar data fi kamun ‘yan sanda. Kwarai kuwa.
Ina Jika John zai iya da daliban matan da suke makwancin da zasu masa tururuwan neman biyan bukatarsa.
Da kuwa daga wannan ranar jika jikin da zai ji ko iska yaga ya kada dankwali a guje zai bar waje idan ma ya saura da rai.
Gayu sai ayi hattara a daina biyewa cilla.

Advertisment

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button