Labarai
-
Wata Mata Ta kashe Mijinta saura kwana bakwai 7 a daura Aure
A wayewar safiyar yau mun samu wani mumunan labari da babu dadin ji inda wata mata ta hallaka mijinta saboda…
Read More » -
Jiya nayi mafalkin Buhari ya rike hannuna mun shiga Aljannah, Sirajo Sa’idu Sokoto
Wani matashi dan asalin Jihar Sokoto kuma dan gani-kashenin Buhar, Sirajo Sa’idu Sokoto ya bayyana wani mafalki mai nan al’ajabi da yayi…
Read More » -
Ƴan sanda sun kama uwa da ta sayar da jaririnta Naira dubu 600 a Ogun
Rundunar ƴan sandan jihar Ogun ta cafke wata mata, mai shekaru 23 (an sakaya sunanta), wacce ake zargi da sayar…
Read More » -
Yadda Aka Fasa Aure Bayan Amarya Ta Gano Angonta Na Da Sanƙo
Kamar yadda muka samu wani labari me cike da ban mamaki an tashi baran-baran a wani biki da aka yi…
Read More » -
Talakawa Ba Za Su Shiga Aljanna Ba – Inji Wani Minista
Wasu kalamai da wani babban dan siyasa yayi sun jawo magan ganu saboda tsaurin maganar kamar yadda mutane suka tabbatar…
Read More » -
Mata Ta Kama Mijinta Yana Lalata da ‘Yarsu Me Shekara 14
Dubun wani mutum a jihar Katsina ta cika bayan da matar sa ta damke shi dumu-dumu ya na aikata fasikanci…
Read More » -
Musulunci Muke yi Ba Maguzanci ba – Datti Assalafy
بسم الله الرحمن الرحيم Wannan sakon ya shafi Gwamnatin Khadimul Islam Dr Abdullahi Umar Ganduje, da hukumar Hisbah na jihar…
Read More » -
Jerin Wasu Wurare 9 A Duniya Inda Al’ummar Waɗannan Wurare Suke Bautawa Azzakari
Wasu suna la’akari da shi a matsayin daidaituwa na farin ciki yayin da wasu suka ɗauka cewa alama ce mai…
Read More » -
Yadda Kyawawan Ƴan Mata Suka Bayyana A Wajen Bikin Ashenda Na Ƙabilar Tigarawa Dake Ƙasar Habasha
Bikin Ashada da Tigarawa ke gudanarwa duk Shekara daga ranar 16 ga watan Agusta har zuwa ranar 26 na kowane…
Read More » -
An Kama Wani Mutum Yayin Da Yake Kokarin Binne Mahaifiyar Sa Da Ran Ta
Duniya ina zaki damu ‘Yan sanda sun cafke wani a yayin da ya ke yunkurin binne mahaifiyar sa akan rikicin…
Read More »









