Labarai
-
Yadda za a guje wa kashi 80 na cututtukan zuciya
Gidauniyar kula da Zuciya ta Ƙasa, NHF, ta ce kashi 80 cikin 100 na masu mutuwa da wuri daga cututtukan…
Read More » -
Yadda Aka Kama Wani Magidanci Ya Sayarda “Yar Cikinsa Naira Miliyan 20
Wata babbar kotun yanki a Makurdin jihar Binuwai ta bayar da umarnin tsare wani mutum da aka gurfanar a gabanta…
Read More » -
Matashi Mai kula da baiwa Fulawa Ruwa ya dirkawa Yaran mai Gidansa Ciki su Ukku
Rahotanni sun bayyana cewa iyayen ‘yan matan na kasar Kenya sun ajiye ‘ya’yansu mata a gida kuma ba za su…
Read More » -
Gorin rashin haihuwa ne ya sanya na saci jariri, in ji ɓarauniyar da ta yi sata a asibitin Bauchi
Jami’an tsaro sun kama wata mata da ake zargin ta saci jariri sabuwar haihuwa, Ibrahim Khalid a asibitin koyarwa na…
Read More » -
Hotuna: Prince Alwalee Ibn Khaleed Ibn Talal wanda yayi shekara 17 yana Barci
Wannan Hoton Da Kuke Gani ,Shine Hoton Prince Alwalee ibn Khalid Ibn Talal. Da ne ga masarautar Saudi Arabia Wanda…
Read More » -
Wata Mata Mai Kimanin Shekaru 70 Tace Ta Shirya Aure Kuma Ita Sabuwace Fil A Leda
Wata Mata Yar asalin Kasar Congo yace yanzu haka tana maraba da dukkan Namijin daya shirya Auren ta, Matar wacce…
Read More » -
[Sautin Murya] Gwamnatin Nigeria taci Amanarmu – Cewar Bello Turji
Zamfara – Ƙasurgumin ɗan bindigan nan, Bello Turji, yace cin amana ne harin da Sojojin Najeriya suka kai sansaninsa a…
Read More » -
Ƴan sanda sun cafke ɗan shekara 84 ya yi wa ƴar shekara 8 fyade
Yan sanda a Ogun sun kama wani dattijo mai shekaru 84, Stephen Jack, da laifin yi wa ƴar shekara takwas…
Read More » -
Saraunìyar Ingìla Queen Elizabeth Ta Fí Wasu Musulmaí Kuma Ina Mata Zaton Shiga Aljannah – Cewar Adamu Garba
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasar Nijeriya a jam’iyyar #YPP Adamu Garba, ya wallafa wani rubutu da bidiyo da ya tayar…
Read More » -
Nayi Mafarkin Queen Elizabeth Tana shakawata a cikin Jannatus Firdausi – Adamu Adamu II
Adamu Adamu II wanda ya fito Takarar shugaban kasa a Nigeria karkashin jam’iyyar Apc wanda ya nemi taimakon al’umma domin…
Read More »









