Labarai

Hotuna: Prince Alwalee Ibn Khaleed Ibn Talal wanda yayi shekara 17 yana Barci

Wannan Hoton Da Kuke Gani ,Shine Hoton Prince Alwalee ibn Khalid Ibn Talal.Hotuna: Prince Alwalee Ibn Khaleed Ibn Talal wanda yayi shekara 17 yana Barci

Da ne ga masarautar Saudi Arabia Wanda a halin yanzu yau shekara 17 yana yana barci, hakan ya faru ne sakamakon hatsarin mota daya faru dashi tun shekarar 2005 .Hotuna: Prince Alwalee Ibn Khaleed Ibn Talal wanda yayi shekara 17 yana Barci

Tun tsawon wadannan shekarun yana rayuwa ne cikin barci karkashin kulawar wasu kwararrun likitoti.
A lokuta mabanbanta ansha yunkurin katse na`urorin dake sarrafa nunfashin Prince ,amma mahaifin shi yace kememe baza ayi haka ba ,yace Allah yasan dalilin dayasa yabarshi a Raye Dan haka abarshi aga ikon Allah.Hotuna: Prince Alwalee Ibn Khaleed Ibn Talal wanda yayi shekara 17 yana Barci

Ya Allah kada ka jarrabemu da cutar da bazamu warke ba .
Ya Allah idan zaka karbi rayuwar mu ,ka karbi ta lokacin da kafi yarda damu.

Wani Labari : Karton Rastafari Kenan Da Ya Shafe Shekaru 20 Ba Tare Da Ya Sha Ruwa Ba

 

Wani mutum mai suna Karton Rastafari, dan kasan Burundi ya bayyana yadda yayi shekaru 20 ba tare da ya sha ruwa ba.

Mutumin ya fada hakane a wata tattaunawa da sukayi da wasu ‘yan uwanshi cewa, ya daina shan ruwa ne tun shekaru 20 kuma yana gabatar da rayuwan shi a cikin kwanciyan hankali kamar sauran mutane, ruwa na da matukan amfani ga rayuwa domin dashi wasu ke rayuwa amma shi wannan yana gabatar da rayuwan shi ne ba tare da yasha ruwa ba.

Saidai mutumin bai bayyana dalilin shi nayin hakan ba ya dai bayyana ya daina shan ruwan ne ba tare da wani dalili ba.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button