Labarai

Saraunìyar Ingìla Queen Elizabeth Ta Fí Wasu Musulmaí Kuma Ina Mata Zaton Shiga Aljannah – Cewar Adamu Garba

Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasar Nijeriya a jam’iyyar #YPP Adamu Garba, ya wallafa wani rubutu da bidiyo da ya tayar da ƙura a shafukan sada zumunta na zamani.

Adamu ya yi rubutu ne cewar ya yi mafarkin marigayiya Sarauniyar Ingila tana [email protected]ƙatawa a cikin Aljannah Firdaus, sannan ya wallafa wani bìdìyón inda yake bayyana cewar tafi wasu musulmaí.Saraunìyar Ingìla Queen Elizabeth Ta Fí Wasu Musulmaí Kuma Ina Mata Zaton Shiga Aljannah - Cewar Adamu Garba

Yanzu na yi mafarki Queen Elizabeth tana shaƙatawa a cikin Jannatul Firdaus, Allah ya tabbatar da hakan. Sarauniyar Ingila ta gina masallaci mafi girma a Landan, kuma ta fí wasu musulmaí, kuma ina yi mata zaton shiga Aljannah.” Inji Adamu

Hakan yasa mutane da dama sun bayyana rashin jin daɗinsu game da wannan kalamai nasa, inda wasu ma suka buƙaci Malamai su zauna da shi domin warwarewa al’umma wannan al’amari.

Wannan wasu bayyanai ne da ya samu daga yake nuna cewa tabbas Queen Elizabeth tana da danganta da Manzon Allah s.aw.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button