Labarai
-
Abubuwan da ya rage bayan yankewa Abduljabbar Kabara hukuncin Rataya
Daga cikin tuhumar da ake yi masa akwai na zargin tayar da tarzoma a jihar Kano ta hanyar wa’azinsa. Sai…
Read More » -
Kotu ta yanke wa tsohon ɗan Hisbah hukuncin rataya bisa laifin kashe budurwarsa
Wata kotu a jihar Kano, mai zaman ta a Miller Road, ƙarƙashin jagorancin Amina Adamu ta yanke wa wani Dayyabu…
Read More » -
An yankewa Abduljabbar Hukuncin kisa ta hanyar rataya
Babbar kotun shari’ar Musulunci ta jihar Kano ta yanke wa Sheikh Abduljabar Nasiru Kabara hukuncin kisa ta hanyar rataya, bayan…
Read More » -
Ban san ina da ciki ba, inji budurwar da ta haihu a jirgin sama
Wata budurwa wacce bata san tana da ciki ba ta haihu jirgi na sararin samaniya. Matar mai suna Tamara ta…
Read More » -
Bayan shekaru 2 da Rabuwar su budurwa ta karbo motar da ba ta baiwa saurayinta kyauta
Wata budurwa ta tada kura a dandalin soshiyal midiya na TikTok bayan wallafa irin tarkacen da ta gani a motarta…
Read More » -
Bidiyon yadda budurwa ta zubawa saurayinta guba lemon sha don ya sha mutu
Budurwa ta zubawa saurayinta guba a lemon sha inda sunka je a hotel wajen shakatawa nan take manajan hotel din…
Read More » -
Matashi mai shekaru 19 ya dirka wa malamar shi mai shekaru 28 ciki, za ta haife shi
Richard Nana Sam, dan kasar Ghana ne wanda ransa yayi matukar baci, sanadiyyar wani lamari dake wakana a gidan shi,…
Read More » -
Bidiyon Badakalar Kudi Naira Tiri’iyan 89 da Hon Gudaji Kazaure Ya fasa kawai
A Najeriya, wani kwamiti na musamman da shugaban kasar ya kafa domin ya gudunar da bincike a kan cajin cirewa…
Read More » -
CBN: Dokar Kudi Cigaba Ne Jamaa – Dr. Aliyu U. Tilde
Jama’a don Allah mu rungumi zamani kan abubuwa na cigaba. Idan ba haka ba wallahi za mu ci gaba da…
Read More » -
2023 : Ba Za Mu Faɗa Wa Mutane Wanda Za Su Zaɓa Ba— Dr. Sani umar R/Lemo
Fitaccen malamin addinin Musluncin nan ɗan jihar Kano, Dakta Muhammad Sani Rijiyar Lemo, ya ce babu ruwan malamai da ‘yan…
Read More »









