Bidiyon yadda budurwa ta zubawa saurayinta guba lemon sha don ya sha mutu
Budurwa ta zubawa saurayinta guba a lemon sha inda sunka je a hotel wajen shakatawa nan take manajan hotel din yazo inda saurayin suna zaune zai sha yace masa kada yasha wannan kayan sha din saurayin abun ya bashi mamaki da cewa wannan budurwarsa ya daina masa masa.
Budurwa ta kalli wannan manajan hotel tace miyasa yake son yazo ya takura su nan take manajan hotel din yace wacece wannan a gurin yace budurwa yace ka yarda da ita yace sosai kuwa babu ko tambaba, yace nasan kai jarumi ne wannan ba fim bane da gaske ke ta sanya maka buga kada ka sha wannan abun saurayin yayi dariya sai yace ka ce tasha wannan lemon na kofin ka koda kadan ne.
Budurwa ta kalli shi tace ae wannan lemon ba nata bane nashi nace to kaji wannan maganar da gaske ne bana so a cutar da kwastoma na amma ku biyo ni muje ofis dina.


Budurwa tayi borin kunya wajen ficewa daga wajen sai manaja yace ae sikiriti sun rufe kofa kawai muje ofis dina.
To fa ana zuwa sai anka nunawa jarumin saurayinta bidiyo yana fara kallo ai kafin kace kwabo ya fara yimata na jaki.
Ga bidiyon nan ku kalla.
Martanin mutane
@Real Abubakar Aliyu Ambursa;
Shiyasa idan kana harkar kudi
To wllh kada ka yarda da mata
@Adamu haruna Tofa :
Kawai anga tasa abu acikikn abin shansa sai ace gubane ayi bincike tukunna akwai abubuwa dayawa da masoya suke sawa junansu ba dan neman biyan bukata
@muneerr Garki :
Idan kana harkar kudi bin yaka mata kasan inda yakamata kake chin abinchi da abin sha sbd wasu burinsu kawai suga bayanka wlh
Rahul gold:
Shiri ne dan Allah…. ku kalli lokacin daya ce mata stopped there! You’ll see her reaction. Kawai ana generating din kudade da comments and likes dinmu ne. Kasan mutane suna son jin ire ire wadannan labarai
@Babangida Idris:
Rahuf Gold suma sunfito suncema jama’a bada gaske bane shirine