Kannywood
-
Pantami ya gwangwaje jarumi Nuhu Abdullahi da babban mukami a hukumar NIMC
Ministan sadarwa, Farfesa Aliyu Isa Pantami, ya gwangwaje jarumin Kannywood, Nuhu Abdullahi da babban mukami a ma’aikatarsa kamar yadda shafin Kannywood…
Read More » -
Tabarar da mata masu yabon ma’aiki ke yi ta zarce ta masu rawar TikTok da ‘yan fim, Fantimoti
Fitacciyar mawakiyar finafinai a baya, yanzu haka kuma sha’ira a fannin yabon manzon Allah SAW, Maryam Fantimoti ta ce tabarar…
Read More » -
Mahaifina bai amince fim ba sai da na Gamsar da shi da Ayar Alkur’ani – Nura Hussaini
Jarumin finafinan Kannywood, Nura Hussaini ya bayyana yadda aka yi ya gamsar da mahaifinsa har ya amince ya bar shi…
Read More » -
Bidiyon shagalin mawaki Dan Musa Gombe
Shagalin Bikin Dan Musa New Prince Gombe, Da Amaryarsa Salma, A Yau Ne Aka Daura Auren Shahararren Mawakin Na Hausa,…
Read More » -
Bana Mining Pi Network Kamar Yadda Mutane Suke Yaɗawa – Naziru Sarkin Waka
A cikin yan kwanakin nan mutane a shafukan sada zumunta sun fitar da wasu bayyanai masu nuna cewa sarkin waka…
Read More » -
Tahir Fagge Ya Bayyana Sunayen Jaruman Kannywood Wanda Suka Taimaka Masa A Halinda Ya Shiga
Cikin bidiyon hira da akayi da babban jarumin Kannywood Tahir Fagge yayi bayani akan wasu sirruka da suka shafi rayuwarsa.…
Read More » -
Gaskiyar Dalilin Dayasa Nake Rawa A Gidan Gala – Tahir Fagge
A wata hira da shafin BBCHausa tayi ta tsohon jarumi Tahir Fagge cikin “Daga bakin me ita” ya bayyana abubuwa…
Read More » -
Mutane Da Yawa Sun Musulunta Saboda Kallon Shirin Izzar So – Lawan Ahmad
A wani rahoto da muka samu furodusan fim din ‘Izzar So’ Lawal Ahmad ya bayyana cewa dalilin fim ɗin sa…
Read More » -
A Karshe An Maka Ado Gwanja, Mr 442, Safara’u, Da ‘Yan Matan TikTok A Kotu
Kamar yadda muka kawo muku labari kwanakin baya wanda wani shahararren lauya dake zaune a birnin Kano maisuna Badamasi Sulaiman…
Read More »









