Bidiyon shagalin mawaki Dan Musa Gombe
Shagalin Bikin Dan Musa New Prince Gombe, Da Amaryarsa Salma, A Yau Ne Aka Daura Auren Shahararren Mawakin Na Hausa, Inda Aka Daura Auren Nashi A Cikin Garin Kano.
Jarumai Da Mawaka Da Dama Sun Halarci Shagalin Bikin Nasa. Daya Kama Daga Kamu Har Zuwa Wajen Daurin Aure, Zuwa Yanzun Ananan Anata Shan Shagalin Bikin Mawakin.
Mawakin Dai Yasha Yin Manyan Wakoki Musan Man Ma Na Yan Siyasa, A Baya Bayan Nan Yayi Wasu Wakoki Wanda Suyi Suna Tare Da Daga Mawakin, Yayi “Turare” Sannan Sunyi “Kantun Ghana” Tare Da Ago Gwanja.
Ga Bidiyo Da Hotunan Shagalin Bikin Nashi. Muna Fatan Allah Yasanya AlbarKa A Cikin Auren Nasu Ya Kuma Basu Zaman Lfy.
Mawaki Prince dan musa Gombe ya sharawa wajen wakokin soyaya da na siyasa wanda yana daga cikin mawakan da sunka wake Buhari shekarar 2015 da 2019.
Dan muda Gombe ya samu karamawa daga mai dakin shugaban kasa Muhammadu Buhari.