Kannywood
-
Zan kaiwa gwamna Abba Gida Gida ‘ya’yana ya cigaba da kula dasu – Malam Ali
Dakataccen jarumi a masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood, Abdul Sahir (Malam Ali), ya ce an dakatar dashi daga masana’antar…
Read More » -
Mun sha zagi, duka wajen kawo cigaba a kannywood – Jarumi chiroki
Shahararren mai wasan barkwanci a masana’antar shirya fina finan Hausa ta Kannywood, Bashir Bala wanda aka fi sani da Chiroki.…
Read More » -
Kalaman ɓatanci ga Buhari da gwamnatin sa: An maka Rarara a kotu
Wani mazaunin garin Maraba da ke jihar Nasarawa, Muhammed Sani Zangina, ya shigar da kara kotu, inda ya zargi mawakin…
Read More » -
Hukumar tace fina finai ta dakatar da Malam Ali na kwana casa’in daga fim na shekaru biyu
Fitaccen jarumin nan Abdul saheer da anka fi sani da malam Ali na kwana casa’in wanda ake ganin wasu bidiyo…
Read More » -
Waɗanda suka fi kowa shahara da kuɗi a fim, sune suka fi yaɗa ɓarna -Abdallah Amdaz
Kamar yadda hukumar hisbah tayi kira ga jaruman kannywood da masu shiryawa furodusa da kuma masu bada umurni darakta zuwa…
Read More » -
Hisbah ba ta biyo hanyar neman ganawa da Yan Kannywood ba – Umar UK
Hukumar hisbah ta jihar Kano karkashin kwamandan hisbah Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya fitar da sanarwa ganawa da jaruman yan…
Read More » -
Ba mu ji dadin hanyar da hisbah ta bi don gayyatar mu ba – Alhassan kwalle
Kungiyar Jaruman Masana’antar Kannywood ta ce ba ta ji dadin gayyatar da Hisbah ta yi mata ba. Kungiyar ta ce…
Read More » -
Hotuna: Amarya Jaruma Rashida Mai Sa’a tare Da angonta
A yau ranar Asabar Jarumar KannyWood Rashida Mai Sa’a, tayi wuff da wani mutum mai suna aliyu adamu A yau…
Read More »









