Kannywood

Yanzu – Yanzu : Furodusa Alhaji shehe ya maka Abdallah Amdaz kotu

Advertisment

Mai shirya finafinai a masana’antar Kannywood, Mustapha Ahmad wanda aka fi sani da Alhaji Sheshe, ya maka Abdallah Amdaz a kotu kan kalamansa da ya yi a ofishin Hisbah ranar Litinin.

Yanzu - Yanzu : Furodusa Alhaji shehe ya maka Abdallah Amdaz kotu
Yanzu – Yanzu : Furodusa Alhaji shehe ya maka Abdallah Amdaz kotu

Alhaji Sheshe ya ce shi mutum ne mai son zaman lafiya, kuma yana zaune da kowa lafiya, yana da mutunci a idon jama’a, saboda haka yake so kotu ta bawa Amdaz umarnin bada hakuri cikin awanni 48 bisa zargin bata masa suna.

Kamar yadda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.

 

Karin bayani na nan zuwa…..

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button