Murja kunya tayi tumu tumu da yan Kannywood


Fitacciyar yar tiktok kuma jaruma Murja Ibrahim kunya tayi wani babban wankin
babban bargo akan masu yiwa jarumi abdallah amdaz wani gani gani harda sunka kai shi ƙara a kotu da yi masa cewa wai yayi musu ƙazafi.
Murja kunya ta wallafa wani bidiyo a shafin ta na manjahar tiktok @yagamen1 inda take yiwa yan Masana’atar Kannywood wankin babban bargo inda tayi amfani da kalamai masu tsauri akan na amdaz.
“Ai zuwa gidan yari shine zama gogagen dan tasha da zama gogagen dan bari babu wani dan iska da ya isa ya taka ka, zuwa gidan gyaran hali bana yaro na cire tsoro, akwai dan shegiyar da ya isa yayimin abu naji tsoron tunkare shi gaba da gaba shi ko shi waye, amdaz wallahi ka ɓata min rai, abu daya ne yadda kabari waɗanan ƙananun masu asara sunka ga hawayenka, suna wani alfahari sunga hawayenka”-nji murja kunya.
A nan kuma murja kunya tace bari ta ƙara nata kalamai masu zafi da sun ka fi na amdaz
“Ni bari in ƙara babu wani cikakken mai tsoron Allah , cikakken wanda yake jin maganar iyayensa, cikakken mai tsoron mai zai zo kannywood .
Duk wanda kagani a cikin kannywood ko cikin wani industry emu emu ne, duk tsinanu ne mu a ciki duk wanda ankace yayi kaza babu abinda mutum bazai iya ba, amma sai mutum ya ƙyeƙashe baya jin maganar kowa yake wnanan harka”-inji kunya
Yanzu ku idan ba diyan kaji bane tayaya za’a tambayi mutum tsakaninsa da Allah ya fadi gaskiya amma sai yaki yabi na raayinku.
Sa’a nan masu cewa zasu bi amdaz har gida su kashe wanda ya fasa Allah ya toshewa uwar su gaba da baya.
Ga bidiyon nan.
@yagamen1 ❤️❤️❤️❤️##naijacomedy #yagamen1???????????????? #CapCut #CapCut ♬ Chill Vibes – Tollan Kim






