Addini
-
Bidiyo : Karon Farko Malam Ya Cire Tsoro: Wallahi Shugabanni Nigeria Kuji Tsoron Allah – Dr Muhammad R/Lemo
Dr Rabi’u Muhammad R/lemo a hudubar da yake gabatarwa yayi tsokaci sosai akan rashin tsaro da tabarbarewar gwamnati akan wannan…
Read More » -
Wasu Daga Cikin Littafan Da DR. Muh’d Sani Rijiyar Lemo Ya Rubuta Kafin Tafsir (Hotuna)
Daga Abdulrahman Muhammad Sharada Allahu Akbar, hakika rayuwar Dr Muh’d Sani Umar Rijiyar Lemo a bar koyi ce, kuma Malam…
Read More » -
Sheikh Kabiru Haruna Gombe Ya Karɓi Lambar Yabo A yau Abuja ( a cikin Hotuna)
Sheikh (Dr) KABIR HARUNA GWAMBE Ya Karɓi Lambar Girmamawa daga ƙungiyar “StandTall Africa Initiative” A babban birnin tarayya Abuja Ƙungiyar…
Read More » -
Bidiyo:Innalillahi! kalli Bidiyo Inyass Yana Tayar Da Wanda ya Mutu
Saurari wannan bidiyo daga wani malamin darikar tijjaniyya wanda yake nuna cewa shehu Ibrahim inyass shima yana tayar da wanda…
Read More » -
Bidiyo: Ku San Malamanku tare da Dr Sani Umar Rijiyar Lemo
Shirin Ku San Malamanku na wannan mako ya zo muku da Sheikh Dr Sani Umar Rijiyar Lemo, wani fitaccen malamin…
Read More » -
Sauraron Wakoki Yana Ƙarfafa Imanin Mutum -Sheikh Ibrahim Khalil
Shahararren Malamin Addinin Islama A Kano Sheikh Ibrahim Khalil ya ce sauraron waƙoƙi yana kawo natsuwa, ƙarfafa imani, aiki tukuru…
Read More » -
Musulunci Ya Samu Karuwa : Fastoci 42 Da Matansu da manyan Kiristoci sun Musulunta (Hotuna)
Fastoci 42 tare da matansu da Bishop biyu suma da matansu sai kuma sista da pasto mace suka amshi addinin…
Read More » -
Za Mu Fara Assasa Tsangayar Ilimin Likita A Aikin Ginin Jami’ar Assalam
Shugaban kungiyar JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau ya ce aikin gina jami’ar ASSALAM mallakar kungiyar zai fara da gina…
Read More » -
Allahu Akbar Rijiyar Ilmi Ya Kafa Tarihi ! Dr Muhd Sani Umar R/lemo Ya Kammala Fasara Tafsirin Al-Quri’ani Da Hausa
Kwararren Malami a nahiyar Afirka Likitan Hadisan Manzon Allah (SAW) gogagge a fagen Tafsirin Qur’ani Maigirma Ash-sheikh Dr Muhammad Sani…
Read More »