Addini
Bidiyo:Innalillahi! kalli Bidiyo Inyass Yana Tayar Da Wanda ya Mutu
Saurari wannan bidiyo daga wani malamin darikar tijjaniyya wanda yake nuna cewa shehu Ibrahim inyass shima yana tayar da wanda ya mutu amma fa daga bakinsa yake fadin haka.
Malam yace akwai wata rana shehu Ibrahim inyass yana jaye da motarsa ta buge wani yaro ya mutu ankazo ankace aje inda yan sanda.
Yace ina mu, mun wuce zuwa wurin yan sanda yace: yaro tashi da izini wato ba ma da izinin Allah ba.
Kalli ga bidiyon nan kasa.