Addini
Bidiyo : Karon Farko Malam Ya Cire Tsoro: Wallahi Shugabanni Nigeria Kuji Tsoron Allah – Dr Muhammad R/Lemo
Advertisment
Dr Rabi’u Muhammad R/lemo a hudubar da yake gabatarwa yayi tsokaci sosai akan rashin tsaro da tabarbarewar gwamnati akan wannan halin da ake ciki.
Dr Rabi’u Muhammad R/lemo yayi kira da nasiha ga shuwagabanni Nigeria su sani wallahi akwai ranar alkiyama da sai anyi musu hisabi ga talakawan da sunka shugabanta.
Wanda wallahi yana da kyau manya manyan masu fadi aji masu rike da madafan iko su san cewa wallahi akwai ranar nadama.
https://youtu.be/fZT_szVumbc