Addini
-
Danganta Malam Ja’afar ga Boko Haram Jahilci ko son zuciya? – sheikh Aliyu Muh’d Sani
Abin da ke janyo wannan shi ne jahilci da son zuciya. Masu danganta Malam Ja’afar ga Boko Haram ‘Yan bidi’a…
Read More » -
Ma’aurata : yawan shan maganin karfin maza yana taɓa zuciya – sheikh Adamu Muhammad Dokoro
Ashe Sheikh Muhammad Dokoro yayi kira da nasiha ga ma’aurata musamman idan mutum yayi sabon aure to a gujiya wannnan…
Read More » -
Daga Karshe Sheikh Ahmad Guruntum yayiwa Masu shirin ‘Mata a Yau’ kacakaca
Sheikh Ahmad Yusuf Guruntum yayiwa masu shirin “Mata A Yau” yayi kacaca da wankin babban bargo a tsakiyar kasuwa mallam…
Read More » -
Saduwa da mace yafi mata daɗi da duk wani abu a duniya – sheikh Ibrahim Khalil
Sheikh Ibrahim khalil yayi wannan wajabi ne a wajen walimar yaye dalibai to a cikin wannan maudu’i ne malam ya…
Read More » -
Tsokaci akan amfani da carbi Wajen Tasbihi – Dr. Kabir Asgar
1. Malamai sun yi saɓani wajen fahimtar matsayin amfani da carbi a wajen ƙirgar tasbihi da sauran zikirori. Akwai malaman…
Read More » -
BIDIYO: Rike carbi ba bidi’a bane na gano hujjoji – Prof Shiekh Pantami
Fitaccen Malamin addinin musulunci dake Gombe a Najeriya, Shiekh Ali Isah Pantami ya ce bayan dogon bincike da nazari ya…
Read More » -
Bidiyo: Raini ne mace ta jira mijinta ya gaishe ta – Malama Juwairiyya Usman Suleiman
Jaridar Dclhausa ta samu tattaunawa da malama Juwairiyya usman suleiman akan batun da ake tattaunawa satin da yagabata har zuwa…
Read More » -
Sheikh lawan Abubakar Triumph yayiwa shirin ‘Mata A yau’ na Arewa24 Tv wankin babban bargo
A cikin satin da ya gabada har zuwa yanzu mutane suna tofa albarkacin bakinsu akan wannan shiri na MATA A…
Read More »









