Addini
-
Da na daina fadin gaskiya a matsayin liman gara na koma dako – Sheikh Nuru Khalid
Shiekh Nuru Khalid ya mayar da martani kan dakatar da shi daga limanci da kwamitin kula da masallacin rukunin gidajen…
Read More » -
An dakatar da Sheikh Nuru Khalid daga limanci Saboda Sukar Buhari Akan Rashin Tsaro
Kwamitin kula da masallacin rukunin gidajen ƴan majalisu da ke unguwar Apo a Abuja, ya dakatar da babban limamin Masallacin…
Read More » -
Mun Aika Malamai Tafsirin Ramadaan A Sama Da Masallatai Dubu Goma – Sheikh Bala Lau
Ash Sheikh balau yayi kira ga malamai su dage da yiwa kasa addu’a, mawadata su taimakawa mabukata Shugabana kungiyar Jama’atu…
Read More » -
Don guje wa barna, iyaye su daina yi wa yaransu aure gab da watan Ramadan – Sheikh Abdallah Gadon Kaya
Babban limamin masallacin Juma’a na Usman Bin Affan da ke Gadon Kaya a Jihar Kano, Dr Abdallah Usman Umar, ya…
Read More » -
Muna Rokon Buhari da ya bude Rumbun abinci don rabawa talakawa – Izala
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jagaoranci gagarumin taron bude babban masallacin JIBWIS a helkwatar kungiyar da ke Abuja. A matsayin…
Read More » -
[Sautin Murya] yadda yan bindiga sunka tursasa wani yayi lalata da mahaifiyarsa- Sheikh Bello Yabo
A jiya assabar wajen karatun as Sheikh bello yabo sokoto yace wallahi duk yadda yake son ya daina maganganun nan…
Read More »




