[MUSIC] Adam A Zango “Tsumagiya” Latest Song
Albishirin ku ma’abota ziyarar wannan shafi yau munzo muku wata waka ta Adam A Zango mai taken “TSUMAGIYA” wannan dai tsohuwar waka ce amma wace wanda ya rera wanda yake fadin halayen mutane da kuma zamani ga kadan daga cikin baitocin
==> Tsumagiya gunbar dutse igiyar ruwa mai tsar tse. Ragayar dutse
ahalin mai daki sai jigo.
==> Na fadi na kara fada dan adam baya tsoron Allah , a cikin kalilanke aikin Allah.
==> El ma’az bari zancen nan kowa duk ya kowa ya juya hausawa sun junya sauran yara sun juya.
==> kai! El-ma’az bari zancen rayuwarmu akwai burin kowa hausawa sunjuye yarenma duka sunj uye kaga ‘ya ta bunkasa ba aure sai dai yawo,
===> dakata adam zango ae laifin na samari ne,
===> a’a laifin na iyayene Sai kaga wasu ‘ya’yansu suke daukar nauyinsu.
===> wannan wata baiwa ce kai, wata baiwa ce, zaka kaga yar ka cikin daula wae sai kaga ta sai hala rayuwa sai lahaula.





