Hausa Musics
MUSIC: Kawu Sarki – Dubeni
Advertisment
A yau munzo muku da sabuwa waka matashi mawaki Kawu dan sarki da sabuwa wakarsa mai suna “Dubeni”
Kawu dan sarki mai wakar ingalo yayi fice sosai a kasar hausa harda kudanci ma


Kawu dan sarki ya fitar da sabuwa waka ne mai suna. “Dubeni”.
Zaku iya amfani da link da ke kasa domin saukar da wakar a wayoyinku na android.