Hausa Musics

[MUSIC] Adam A Zango “Tsumagiya” Latest Song

Advertisment

Albishirin ku ma’abota ziyarar wannan shafi yau munzo muku wata waka ta Adam A Zango mai taken “TSUMAGIYA” wannan dai tsohuwar waka ce amma wace wanda ya rera wanda yake fadin halayen mutane da kuma zamani ga kadan daga cikin baitocin 

==> Tsumagiya gunbar dutse igiyar ruwa mai tsar tse. Ragayar dutse
ahalin mai daki sai jigo. 

==> Na fadi na kara fada dan adam baya tsoron Allah , a cikin kalilanke aikin Allah. 

==> El ma’az bari zancen nan kowa duk ya kowa ya juya hausawa sun junya sauran yara sun juya. 

==> kai!  El-ma’az bari zancen rayuwarmu akwai burin kowa hausawa sunjuye yarenma duka sunj uye kaga ‘ya ta bunkasa ba aure sai dai yawo,

===>  dakata adam zango ae laifin na samari ne,

===> a’a laifin na iyayene Sai kaga wasu ‘ya’yansu suke daukar nauyinsu.

===> wannan wata baiwa ce kai, wata baiwa ce, zaka kaga yar ka cikin daula wae sai kaga ta sai hala rayuwa sai lahaula.




Download music here

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button