Hausa Musics
MUSIC : Sabuwar Wakar Annur H Abnur – Dadi Da Wuya
Advertisment
Albshinku ma’abota sauraren kade kade da wake wake a yau kuma na kawo muku wakar fasihin mawakin nan Annur H Abnur da ke rera wakarsa a shahararren studio Abnur entertainment karkashen shahararren mawaki Nura M Inuwa.
Annur mawaki ne da ke rera waka sosai wanda akwai salo da azance da ƙafiya a wakarsa.Wanda idan kana sauraren wakokinsa kasan da hakan idan baka/ki taba ba to karka bari a baka labari wannan waka mai suna “Dadi Da Wuya” tayi dadi sosai sai ku saukar da wannan waka a wayoyinku.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



![[MUSIC] Auta Mg Boy - Ummi](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/02/official_auta_mg_boy-20210224-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)