Hausa Musics

MUSIC :Nura M Inuwa – Maliya Gagarau

Wannan itama tana daya daga cikin sababbin wakokin shahararren mawakin nan nura inuwa ta wannan shekara dubu ashirin da ashirin wato 2020.
Wannan waka dalilin sunanta “maliya Gagarau” yayita ne ga Dr Mukhtar Jibril  Wanda shidai wannan dr wani babban mutum ne mai babban mukami wanda inda kunka saurari wakar zakuji daga bakin mawakin.
Shafin Hausaloaded bazai bata muku lokaci bane wajen dogon surutu ba.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button