Hausa Musics
[MUSIC] Nura M Inuwa – Maryam Abacha American University Kin fi gaban tsara
Advertisment
Shin Nura m inuwa me yake nufi da kinfi gaban tsara wannan kalma ce da kowa ne bahaushe ya santa amma kuma a nan shin tafi kowa ce university a nigeria ko afrika ko duniya?
Amsar wannan tambaya tana cikin wannan waka sai mu saurare shi domin jin bakinsa abinda yake nufi.
Advertisment